违纪处分--甘肃频道--人民网
Appearance
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Türkiye Cumhuriyeti (tr) Türkiye (tr) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
?stiklal Mar?? (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
?Yurtta sulh, cihanda sulh? ?Heddwch gartref, heddwch yn y byd? | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Ankara | ||||
Yawan mutane | |||||
Fa?i | 85,372,377 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 108.95 mazaunan/km2 | ||||
Home (en) ![]() | 26,075,365 (2022) | ||||
Harshen gwamnati | Turkanci | ||||
Labarin ?asa | |||||
Bangare na |
Balkans (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 783,562 km2 | ||||
Coastline (en) ![]() | 8.333 km | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Bahar Rum, Black Sea, Aegean Sea (en) ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Ararat (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ?asa | Black Sea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
Greek (29 Oktoba 1923) Bulgairiya (29 Oktoba 1923) Siriya Irak (3 Oktoba 1932) Armeniya (21 Satumba 1991) Iran (29 Oktoba 1923) Georgia (9 ga Afirilu, 1991) Azerbaijan (18 Oktoba 1991) League of Arab States (en) ![]() Tarayyar Turai (1 ga Janairu, 1981) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Daular Usmaniyya | ||||
?ir?ira | 29 Oktoba 1923 | ||||
Ranakun huta |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
unitary state (en) ![]() ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of Turkey (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Grand National Assembly of Turkey (en) ![]() | ||||
• President of Turkey (en) ![]() |
Recep Tayyip Erdo?an (mul) ![]() | ||||
• President of Turkey (en) ![]() |
Recep Tayyip Erdo?an (mul) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 819,034,484,303 $ (2021) | ||||
Ku?i | Turkish lira | ||||
Bayanan Tuntu?a | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo |
.tr (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +90 da +36 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06# da 177 (en) ![]() | ||||
Lambar ?asa | TR | ||||
NUTS code | TR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | turkiye.gov.tr | ||||
![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |


Turkiyya ?asa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asiya da ta Turai. Tana makwobtaka da ?asashe kamar Iran, Irak, Girka, Siriya, Armeniya, Georgiya da Bulgairiya.
Tarihi.
[gyara sashe | gyara masomin]
?asar turkiyya ?asa ce mai da?a??en tarihi musamman ma ta da?ewar halittar ?an Adam a cikin ta. Bayan nahiyar Afrika babu wani yanki da ya kai Turkiyya da?a??en tarihin ?an Adam. Babban birninta shi ne ?stanbul.
Dauloli.
[gyara sashe | gyara masomin]Lallai kam Turkiyya ?asa ce wadda ta ?umshi dadaddun dauloli masu dimbin tarihi.
Mutane.
[gyara sashe | gyara masomin]Mutane ?asar Turkiyya mutane ne masu matukar bin al'adu da kuma addininsu. Galibin mutanen Turkiyya Musulmi ne.
-
Aspendos Basilica
-
Jirgin ruwa a Atanya Turkiya
-
Dajikan tarihi na turkeyya
Addini.
[gyara sashe | gyara masomin]
Yawanci mutanen ?asar Turkiyya 'yan ?arika ne da kuma '?an Ahlus-sunna, amma akwai ka?an daga cikinsu mabiya addinin, Kirista.
Hotuna.
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kocatepe Camii Ankara
-
Anhango cikin birnin Ankara daga tashar bus
-
Ginin tarihi a Ankara
-
Gidan tarihin Ankara (museum)
-
masallacin Haci Bayram a Ankara
-
Kocatepe Camii Ankara
-
Haci Bayram park
-
Husumiyar masallacin Arslanhane
-
Husumiyar masallacin Arslanhane
-
Anhango cikin birnin Ankara daga tashar bus
-
Ginin tarihi a Ankara
-
Levent Financial Center, Turkiyya
-
Tashar jirgin kasa ta Haydarpasa, Turkiyya
-
Hagia Sophie, Turkiya
Turai | |||
Belarus ? Bulgairiya ? Kazech ? Hungariya ? Moldufiniya ? Poland ? Romainiya ? Rash ? Slofakiya ? Ukraniya | Denmark ? Istoniya ? Finland ? Iceland ? Ireland ? Laitfiya ? Lithuania ? Norway ? Sweden ? United Kingdom | ||
Albaniya ? Andorra ? Herzegovina ? Kroatiya ? Girka ? Italiya ? Masadoiniya ? Malta ? Montenegro ? Portugal ? San Marino ? Serbiya ? Sloveniya ? Hispania ? Vatican | Austriya ? Beljik ? Faransa ? Jamus ? Liechtenstein ? Luksamburg ? Monaco ? Holand ? Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Mu?alar guntuwa ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya gyara ta.