黄金发红是什么原因
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
???????? ?????????? (he) ??????? ??????????? (ar) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Hatikvah (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari | ?no value? | ||||
Official symbol (en) ![]() |
Kahuhu, Anemone coronaria (mul) ![]() ![]() ![]() | ||||
Suna saboda |
Land of Israel (en) ![]() ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Jerusalem | ||||
Yawan mutane | |||||
Fa?i | 9,840,000 (2023) | ||||
? Yawan mutane | 473.76 mazaunan/km2 | ||||
Harshen gwamnati | Ibrananci | ||||
Addini | Yahudanci, Musulunci, Kiristanci da Druze | ||||
Labarin ?asa | |||||
Bangare na | Gabas ta tsakiya, Yammacin Asiya da Asiya | ||||
Yawan fili | 20,770 km2 | ||||
? Ruwa | 2.1 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Levantine Sea (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi tsayi |
Meron (en) ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi ?asa |
Dead Sea (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Mandatory Palestine (en) ![]() | ||||
Wanda ya samar |
David Ben-Gurion (en) ![]() | ||||
?ir?ira |
14 Mayu 1948: (???????? ??????????? ????????? (mul) ![]() | ||||
Ranakun huta |
Yom HaShoah (en) ![]() ![]() Yom HaZikaron (en) ![]() ![]() Independence Day (en) ![]() ![]() Jerusalem Day (en) ![]() ![]() Rosh Hashanah (en) ![]() ![]() Yom Kippur (10 Tishrei (en) ![]() Sukkot (en) ![]() ![]() Shemini Atzeret (en) ![]() ![]() Hanukkah (en) ![]() ![]() Tu BiShvat (en) ![]() ![]() Purim (en) ![]() ![]() Passover (en) ![]() ![]() Mimouna (en) ![]() ![]() Shavuot (en) ![]() ![]() Lag BaOmer (mul) ![]() ![]() Tu B'Av (en) ![]() ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
parliamentary republic (en) ![]() ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
cabinet of Israel (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Knesset (en) ![]() | ||||
? shugaban ?asar Isra'ila |
Yitzchak Herzog (mul) ![]() | ||||
? Firaministan Isra'ila | Benjamin Netanyahu (29 Disamba 2022) | ||||
Majalisar shariar ?oli |
Israeli Supreme Court (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() |
520,700,000,000 dollar (en) ![]() | ||||
Ku?i |
new shekel (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntu?a | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Israel Standard Time (en) ![]() Israel Summer Time (en) ![]() Asia/Jerusalem (en) ![]() UTC+02:00 (mul) ![]() UTC+03:00 (en) ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.il (mul) ![]() ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +972 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
100 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ?asa | IL | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.il | ||||
![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |


Isra'ila tana daya daga cikin ?asashen gabas ta tsakiya, ?asar yahudawa ce, kuma tana bin tsarin mulkin Dimokra?iyya ne, duk da cewar yawancin al'umman yahudawa ne amma sunada ?an tsirarun larabawa Musulmai da Krista a ?asar, ana kiran su da larabawa ciki ko kuma larabawan Isra'ila, iyakar ?asar Isra'ila har ila yau ba'a fayyace ba, shiyasa ake ta samun matsala har ila yau don saboda bata fayyace iyakacin ta ba tun lokacin da ta zama ?asa a shekara ta 1948 amma dakwai iyakan da ta dai daita da wasu ?asashen larabawa kamar Misra daga Sinai zuwa Negev, Jordan daga Arabah zuwa maraj bisan wad'annan sune iyakan da aka fayyace a yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi a shekara ta 2000. Isra'ila ta nemi a fayyaci iyakanta da Lebanon a wannan lokaci ne Isra'ila ta janye dakarunta daga kudancin Lebanon kuma a shekara ta 2005 Isra'ila ta fayyaci iyakanta da Zirin Gaza.
Iyakan Isra'ila ?arami ne tanada yawan mutane da suka kai 7,000,000 kuma ta sha gwabza ya?i da makwabtanta; Misali, Misra, Seriya, Labano, Jordan da Falasdinu.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kogin Hazbani
-
Hotan Yahudawa a karni na 19
-
Dakin tarihi a Latvia a kasar Isra'ila
-
Ana tirsasa wani Bayahudu da yin bauta akan hanya
-
Kabirbiran yahudawa, domin tinawa da su a garin Berlin
-
Tambarin kasar Isra'ila, kuma tambari ce ga Yahudawa
Asiya | |||
Kazakystan ? Kyrgystan ? Tajikistan ? Turkmenistan ? Uzbekistan |
Sin ? Japan ? Mangolia ? Koriya ta Arewa ? Koriya ta Kudu ? Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya ? Azerbaijan ? Baharain ? Georgia ? Irak ? Isra'ila ? Jordan ? Kuwait ? Lebanon ? Oman ? Qatar ? Saudiyya ? Siriya ? Turkiya ? Taraiyar larabawa ? Falasdinu ? Yemen | Brunei ? Kambodiya ? Indonesiya ? Laos ? Maleshiya ? Myanmar ? Filipin ? Singafora ? Thailand ? Timor-Leste ? Vietnam | ||
Afghanistan ? Bangladash ? Bhutan ? Indiya ? Iran ? Maldives ? Nepal ? Pakistan ? Sri Lanka |